Argentina

2022 - 12 - 18

Post cover
Image courtesy of "RFI"

Argentina da Faransa na shirin kafa sabon tarihi a Qatar (RFI)

Farin ciki ya karu a yau Lahadi a kusa da filin wasa na Lusail, gabanin wasa tsakanin Argentina da Faransa.Lionel Messi na Argentina da Kylian Mbappรฉ na ...

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya isa birnin Doha, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Qatar QNA ya ruwaito a safiyar yau Lahadi. Indan aka yi tuni Kungiyar kwallon kafar Faransa ta isa Qatar ne cikin rudani da rashin samun sakamako mai ban sha'awa, yan wasa da dama ne suka samu raunuka. Fatanta ya dangana kan Mbappรฉ, wanda ranar talata zai cika shekaru 24 a Duniya.

Explore the last week